Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ta sanar da kama wani mai safarar makamai ga yan bindiga a jihar Neja.
Sanarwar kamen na cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar mai dauke da sahannun Peter Afunaya kakakin hukumar.
Mutumin mai suna Babangida Ibrahim an kama shi ne akan hanyar Kubwa dake birnin tarayya Abuja lokacin da yake…
Read the full article here.
.